Majalisar Kungiyar Kwadago ta Afirka ta Kudu

Majalisar Kungiyar Kwadago ta Afirka ta Kudu

Bayanai
Gajeren suna COSATU
Iri national trade union center (en) Fassara
Ƙasa Afirka ta kudu
Aiki
Mamba na Southern African Trade Union Coordination Council (en) Fassara
Mulki
Hedkwata Johannesburg
Tarihi
Ƙirƙira 1 Disamba 1985
cosatu.org.za
Wata kungiyar COSATU ta shirya zanga-zanga a birnin Cape Town na neman kawo karshen kama gwamnati da kuma gurfanar da wadanda ke da hannu a gwamnatin shugaba Jacob Zuma a gaban kuliya .

Congress of African Trade Unions ( COSATU ko Cosatu ) ƙungiyar ƙwadago ce a Afirka ta Kudu . An kafa ta ne a shekarar 1985, kuma ita ce mafi girma a cikin manyan kungiyoyin kwadagon kasar guda uku, tare da kungiyoyin kwadago 21 masu alaka. [note 1]
Cite error: <ref> tags exist for a group named "note", but no corresponding <references group="note"/> tag was found


Developed by StudentB